Wednesday, 1 June 2016




FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN, AKAN KOYARWAR ALQUR'ANI DA SUNNAH, BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI. Mawallafi: Sheikh AbdulWahhab Abdallah (Imamu Ahlissunnah) ......... FITOWA TA 01 TAMBAYA TA 1: WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH (saw) YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN AZUMI? AMSA: Ya tabbata wajen Manzon Allah (saw) ya kasance yana yiwa sahabbanSa bushara zuwan Ramadan yana basu labarin cewar a cikin watan Ramadan ana bude kofofin rahama da kofofin Aljanna, kuma ana rufe Jahannama, sannan ana daure shaidanu, kamar yadda ya zo a hadisin Abi Huraira (Sahihul bukhari, hadisi na 1899). Haka kuma an ruwaito daga Anas ibn Malik (RA) yace: Watan Ramadan ya shigo sai Manzon Allah (saw) yace: “Hakika wannan wata (na Ramadan) ya halarto mu ku, a cikinsa akwai wani dare wanda ya fi watanni dubu alheri, duk wanda aka haramta ma sa (samun alherin da ke cikinsa) hakika an haramta ma sa alkhairi dukkansa. Kuma babu wanda ake haramtawa alherinsa sai wanda ba shi da rabo.”Sahihul Bukhari: kitabu bada'il khalki da Sunan Ibn Majah: Kitabus Siyam TAMBAYA TA 2: YAUSHE NE WATAN RAMADAN YAKE TABBATA? AMSA: Watan Ramadan yana tabbata ne da zarar an ga jinjirin wata ko cikar watan Sha'aban kwana talatin. Domin hadisi ya tabbata daga Abi Huraira yace, Manzon Allah (saw) yace: “Ku yi Azumi domin ganin wata, kuma ku sha ruwa domin ganinsa. Idan kuma wata ya faku a gareku to ku cika Sha'aban kwana talatin.”/>

Home › › FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN, AKAN KOYARWAR ALQUR'ANI DA SUNNAH, BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI. Mawallafi: Sheikh AbdulWahhab Abdallah (Imamu Ahlissunnah) ......... FITOWA TA 01 TAMBAYA TA 1: WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH (saw) YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN AZUMI? AMSA: Ya tabbata wajen Manzon Allah (saw) ya kasance yana yiwa sahabbanSa bushara zuwan Ramadan yana basu labarin cewar a cikin watan Ramadan ana bude kofofin rahama da kofofin Aljanna, kuma ana rufe Jahannama, sannan ana daure shaidanu, kamar yadda ya zo a hadisin Abi Huraira (Sahihul bukhari, hadisi na 1899). Haka kuma an ruwaito daga Anas ibn Malik (RA) yace: Watan Ramadan ya shigo sai Manzon Allah (saw) yace: “Hakika wannan wata (na Ramadan) ya halarto mu ku, a cikinsa akwai wani dare wanda ya fi watanni dubu alheri, duk wanda aka haramta ma sa (samun alherin da ke cikinsa) hakika an haramta ma sa alkhairi dukkansa. Kuma babu wanda ake haramtawa alherinsa sai wanda ba shi da rabo.”Sahihul Bukhari: kitabu bada'il khalki da Sunan Ibn Majah: Kitabus Siyam TAMBAYA TA 2: YAUSHE NE WATAN RAMADAN YAKE TABBATA? AMSA: Watan Ramadan yana tabbata ne da zarar an ga jinjirin wata ko cikar watan Sha'aban kwana talatin. Domin hadisi ya tabbata daga Abi Huraira yace, Manzon Allah (saw) yace: “Ku yi Azumi domin ganin wata, kuma ku sha ruwa domin ganinsa. Idan kuma wata ya faku a gareku to ku cika Sha'aban kwana talatin.”/>

Post By:

Ku Tura A Social Media

Share this


Author: verified_user

0 Comments: