wanannan nasan wasu zasuyi mamakin ya za'ayi a tura application a whatsapp wasu kuma sunji labari amma basu san yadda akeyi ba to yau in sha allah komai yazo karshe
hanya da zakabi ka turawa abokinka ko budurwaka application a whatsapp
abu na farko shine kaje cikin file dinka inda application dinka suke sai ka danne sosai sai ka yi rename zakaga misali snapchat.apk to sai kayi rename zuwa text
mataki na biyu sai kaje whatsapp dinka ka kayi (press) inda kake tura hoto ko video zakaga inda folder document. take sai ka shga kaje folder da ka san kayi rename na application sai ka danna
sai kayi send shikenanshi wanda ka turawa yana download zai nuna masa yayi installing
shikenan ALLAH. ya bada sa'a
domin karin bayyani ka tuntubi wanannan number 09032038203
domin karin bayyani ka tuntubi wanannan number 09032038203
0 Comments: