FITOWA TA DAYA 01
NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!
Dan uwana! ka da ka zabi zama a cikin duhun jahilci,har mutuwa tazo maka,da hujjar cewa, babu wajen karatu kusa da kai, ka tuna fadar
Annabi musa (A.s.):"Bazan dakata da tafiya ba har sai na kai mahadar tekuna nan guda biyu ,ko ko kuwa in zarce tsawon shekaru [ina tafiya]"
[AL-Khafi,60].
Dan uwana ka tuna da cewa Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:"duk wanda ya tunatar da dan uwansa abun Alkhairi Allah zai saka masa ladah daidai da wanda ya tunatar ko ya yadamasa wanannan abun alkhairi".
To dan Allah yan uwana idan ka karanta ka gayyaci dan uwanka ma'ana kayi masa ta hanyar sharing .
Allah yasa mu dace.amen
NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO
Home ›
›
NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO
Post By: Unknown
0 Comments: