Thursday, 7 September 2017




Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku Abubaka

Home › › Gwamnatin Buhari Ta Yi Watsi Da Ni - Atiku Abubaka

Post By:

Ku Tura A Social Media


Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya koka da gwamnatin Shugaba Buhari inda ya nuna cewa a halin yanzu an yi watsi da shi duk da irin rawar da ya taka wajen kafa gwamnatin.

Ya ce a lokacin yakin neman zabe, ya yi amfani da karfinsa da dukiyarsa wajen ganin APC ta ci zabe amma ya ce ba a tuntubarsa a kan komai wanda a kan haka ne, shi ma ya nesanta kansa daga gwamnatin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: