Hoton Sadik Sani Sadik da Maryam Yahaya da ya kayatar Home › Photos › Hoton Sadik Sani Sadik da Maryam Yahaya da ya kayatar Post By: Unknown Photos Ku Tura A Social Media Hoton Sadik Sani Sadik da Maryam Yahaya da ya kayatar Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan tare da abokiyar aikinshi, Maryam Yahaya a wannan hoton nasu inda suke gurin wani shagali, hoton ya kayatar, muna musu fatan Alheri.
0 Comments: