Wednesday, 11 April 2018




Kyan da ya gaji uban sa: Dan Ronaldo ya kwaikwayeshi

Home Kyan da ya gaji uban sa: Dan Ronaldo ya kwaikwayeshi

Post By:

Ku Tura A Social Media


auraron dan kwallo, Cristiano Ronaldo kenan a wadannan hotunan yake kokarin kwaikwayar irin abinda mahaifinshi yayi na cin kayatacciyar kwallo, Ronaldo dai yaci Juventus kwallo wadda ta dauki hankulan Duniya. To ga dukkan alamu danshi zai gajeshi.

A jiya, Lahadine gurin atisaye dan Ronaldon yayi wannan bajinta, kamar yanda Daily Mail ta kasar Ingila ta ruwaito.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: