Monday, 21 May 2018




Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'

Home Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'
Ku Tura A Social Media
Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta nuna halin dattaku wajan mayarwa da wata da ta kirata da sunan 'Karuwa' bayan da Nafisar ta saka wasu hotunan ta a dandalinta na sada zumunta.

Baiwar Allan Ta Cewa Nafisa, 'Karuwar Banza'

Amma Sai Nafisar Ta Danne Zuciyarta ta bata Amsa da Cewa 'Allah ya saka da Alheri'




Share this


Author: verified_user

0 Comments: