Kalli sabuwar motar Jaruma Amina Amal Home › Photos › Kalli sabuwar motar Jaruma Amina Amal Post By: Unknown Photos Ku Tura A Social Media Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata inda take tsaye kusa da sabuwar motarta, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.