Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji Home › Labarai › Diyar Shugaban Kasa Wato Zahra Buhari Ta Haifi Da Namiji Post By: Unknown Labarai Ku Tura A Social Media shugaban kasa muhammadu buhari ya samu jika wanda a jiya diyarsa zahra buhari ta haihu a asibitin kasar spain a jiya 9/07/2018. Ta haihi namiji yaro Allah ya raya a bisa sunnah.
0 Comments: