Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah ta Jaruma Rahama Sadau Home › Photos › Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah ta Jaruma Rahama Sadau Post By: Unknown Photos Ku Tura A Social Media Kalli Kwalliyar Sallah ta Rahama Sadau Tauraruqar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta saka tana yiwa masoyanta barka da Sallah, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
0 Comments: