Kalli yanda akawa Rabiu Rikayanda akawa Rabiu Rikadawa kwalliyar mata
Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa kenan a wadannan hotunan inda aka mai kwalliya irin ta mata a cikin wani shirin fim da ya fito, da yawan mutane basu ganeshi ba a kallo na farko.