Kalli yanda wani mutum yaje sayen mota da kudin karafa Home › Labarai › Kalli yanda wani mutum yaje sayen mota da kudin karafa Post By: Unknown Labarai Ku Tura A Social Media ALLAH DAYA GARI BAMBAN.. Wani dan kasuwar kasar China ne ya je sayen sabuwar mota da kudaden karafa har 100,000 wanda ya dauki ma'aikatan kamfanin su hudu awowi 12 kafin su kammala kidayar kudaden.
0 Comments: