Sunday, 11 November 2018




Fati Shu'uma Ta Samu Lambar Yabo Na Gwarzowar Shekara Fim Din Bintoto

Home Fati Shu'uma Ta Samu Lambar Yabo Na Gwarzowar Shekara Fim Din Bintoto
Ku Tura A Social Media
Jaruma Fati  Abubakar wanda anka fi sani da fati shu'uma ta samu kyatar latsa gwarzowar shekara ta 2018, na ban dariya a cikin fim din Bintoto,wanda arewa night award ta karamata akan bada gudumuwar na nishadar da mutane da tayi.

Ga jawabin godiya daga jarumar


"AREWA NIGHT AWARD 2018 presented to FATI SHU'UMA best comedian BINTOTO in recognition of your contribution to the Entertaiment industry thank u so much ❤❤"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: