Magana Mai Rasta Zuciya Da Margayi Musa Yar 'adua Yayi a lokacin Da Yana Raye
WAIWAYE......!
"Ni Mutum Ne Kamar Kowa, Bani Da Bambanci Da Talaka Ko Mai Kudi, Cuta Kuma Daga Allah Take, Shi Ke Kashewa Kuma Shi Ke Rayawa, Zan Iya Mutuwa Kuma Zan Iya Rayuwa, Zan Iya Mutuwa Yau, Zan Iya Mutuwa Gobe, Zan Iya Mutuwa Mako Mai Zuwa, Zan Iya Mutuwa Wata Mai Zuwa Ko Shekara Mai Zuwa, Kuma Watakila Zan Iya Rayuwa Har Tsawon Shekaru 90 Allah Ne Kadai Masani." Inji Marigayi UMARU MUSA YAR'ADUA
Allah Ya Jikan Sa Da Rahama
0 Comments: