Allah Me Iko Mawakiyar Kasar Amurka Mai Suna Misis tSinéad O'Connor Ta Musulunta
Post By: arewasweet Admin Labarai
Rahotanni daga kasar Amurka sun tabbatar da cewa Mawakiyar nan wadda ta yi fice a shekarun 1990 da wakarta mai suna Nothing Compares 2 U,
Misis tSinéad O'Connor ta musulunta inda ta sauya sunanta zuwa Shuhada.
Mawakiyar ta yi nuni da cewa dukkan littafan da aka baiwa Annabawan da suka gabata, suna da alaka da koyarwar Musulunci.
0 Comments: