Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango tare da Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda suke zaune suna cin abinci tare, Adamun ya kyankyasa wani labarin dake alamta cewa suna soyayya shi da Rahamar.
Bayan saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta, Adam ya rubuta cewa, ina kwana budurwata, Rahama Sadau.
Ashe Adam A. Zango da Rahama Sadau soyayya suke? Yace budurwarshice
Post By: arewasweet Admin Kannywood
0 Comments: